Labaran ranar 20 -11-2019
Laraba, 20 Nuwamba, 2019
Labaran ranar 20 -11-2019

Harin Ta'addanci ya jefa Sahel cikin kunci.
An samu raguwar rasa rayuka.Sudan ta Kudu ta dage lokacin tattaunawar zaman lafiya ta kasar Sudan zuwa Disamba.
MDD:Tashin hankali da matsalar tsaro sun haddasa matsalar jin kai a yankunan Sahel.
Wakilan kasashen Afirka sun yi kira da a yi amfani da SEZ don bunkasa masana'antun nahiyar.
Shugaban Najeriya ya nemi a kafa kotunan musamman don hukunta masu aikata rashawa.Jiragen ruwa cike da man fetur da abinci za su iso Najeriya - NPA.
An yi asarar naira tiriliyan daya kan ayyukan mazabu a shekara 10 - Buhari.
Tottenham ta tabbatar da nadin Jose Mourinho a matsayin Koci.
APC na amfani da Jonathan wajen halasta damfara, in ji Dickson.


Matakai Biyar Da Gwamnati Za Ta Dauka Don Inganta Kiwon Lafiya – Kwararre
“Yadda ’Yan Fashi Su Ka Kashe Mijina”