Labaran ranar 20-5-2019
Litinin, 20 Mayu, 2019
Labaran ranar 20-5-2019


          Sallar Idi: An Horar Da ’Yan Agaji 300 Don Tsaro A Bauchi.
         An Nemi EFCC Ta Binciki Yadda Aka Raba Tallafin IIRO Ga Marayu A Bauchi
         Pogba Ya Yi Aikin Umrah, Ya Yi Watsi Wasannin Lokacin HutuRamadan: Mata Musulmi Ma’aikatan Kotu Su Na Ciyar Da Almajirai A Filato.
         Ayyukan Masu Sace Mutane A Arewa Zai Janyo Karancin Abinci, Cewar Manoma.
         Asisat Oshoala Ta Kafa Tarihi A Najeriya.


         ‘Yan bindiga sun kashe mutum 17 a kauyukan Zamfara.
         An kashe wanda ya shirya yin garkuwa da shugaban UBEC.

        Zaben gwamnan Kano: Ganduje zai gabatar wa kotu kundi mai shafi 1,800.
        Dandalin Kannywood: BMB ya caccaki manyan masana’antar shirya fina-finan Hausa.
        Da dumi dumi: Durbin Katsina, hakimin Jikamshi yayi murabus daga mukaminsa.
        Tattalin arziki: Hannun jari za su yi kasuwa a Najeriya inji Kwararru.
        Dalilin da yasa aka haramta yin tashe a Kano.
        Maniyyata za su kashe N1, 549,297.09 wajen sauke farali a Kaduna.
        Atiku: Hukumar NPA ta kwace kwangilar karbar haraji daga hannu kamfanin INTELS.
        Buhari ya sha ruwa tare da Abulaziz Yari a Saudiyya, ya yi magana a kan kisan Zamfara.