Alhamis, 20 Janairu, 2022

Labaran Ranar 20/1/2022
AMINIYA:
- Karin Kudin Mai Zai Jefa Karin ’Yan Najeriya Cikin Talauci —Abdulsalami.
- Gwamnatin Taliban Na Son Kasashen Musulmi Su Goya Mata Baya.
RFI:
- Farashin shinkafa zai sauka a kasuwannin Najeriya- Buhari.
- Kasar Mali ta hana jirgin sojin Jamus ratsa sararin samaniyarta.
- Attajiran Duniya 102 sun roki kasashe su kara musu haraji.
- Chadi ta saki 'yan tawaye da 'yan adawa 22 a kokarin samar da sulhu a kasar.
- Saliyo na bikin cika shekaru 20 da kawo karshen yakin basasar kasar.
- NATO ta gayyaci Rasha tattaunawa ta musamman kan rikicin Ukraine.
Leadership Hausa:
- Abin Da Ya Sa Gwamnati Ke Ci Gaba Da Cin Bashi – Shugaban Majalisar Dattawa.
- Jami’in MDD A Sin Ya Jinjinawa Hadin Gwiwar Sin Da Afirka.
PREMIUM TIMES HAUSA:
- Buhari bai taɓa shaida wa kowa cewa za a cire tallafin mai ba – Sanata Lawan.
- Dakarun tsaro na OPSH ta ceto dagacen Vwang ta kama masu garkuwa da mutane biyu a jihar Filato.
- SHIRIN CIYARWA A MAKARANTU: A bana shirin zai tunkari yunwar yara ƙanana – Minista Sadiya.
DW:
- Sabuwar dokar zabe a Najeriya.
- Koriya ta Arewa za ta dawo da gwajin nukiliya.
- Corona: Birtaniya ta dakatar da sanya takunkumi.
- Takaddama tsakanin Rasha daTurai.
VOA
- Alkaliyar Wasa 'Yar Kasar Rwanda Ta Kafa Tarihin A Gasar Cin Kofin Nahiyar Afirka.
- Buhari, Jonathan Sun Jinjinawa Super Eagles.
- Kungiyar EU Ta Bukaci A Hau Teburin Tattaunawa Da Sojojin Karagar Mulkin Mali.
- Amurka Ta Ba Najeriya Karin Allurar Rigakafin Cutar COVID-19.
- Aikin Layin Dogo: Wasu Masu Gonaki Na Neman A Biya Su Diyya A Kano.
Legit:
- Sarkin Musulmi: Rashin tsaro shine matsalar kasar nan, shi yasa muka gagara ci gaba.
- Matsalar Tsaro: Baicin kwarewar Buhari, da Najeriya ta ruguje kurmus.