Labaran ranar 2019-01-06
Lahadi, 6 Janairu, 2019
Labaran ranar 2019-01-06

Aminya

            Tsohon gwamnan Kano AVM Hamza Abdullahi ya rasu.
            Jirgin sojin Najeriya ya bace a Damasak.
            Majalisar Kano ta dakatar da Shugaban KASCO.

 

Legit
           Wata Marainiya tayi nasara a gasar musabakar Al-Kur’ani a Gombe.

 

ha.rfi.fr
            Shugaban Mali ya ziyarci tsakiyar kasar dan kwantar da hankula.
            Amurka ta sake bude Ofishin jakadancinta a Najeriya.
            Bankin Diamond da na Access sun sanar da matakin hadewa waje guda