Labaran ranar 21-3-2019
Alhamis, 21 Maris, 2019
Labaran ranar 21-3-2019

Leadership A Yau

 • Maimakon Na Rabawa Al’ummar Gama Kudi Ranar Zabe Gara Na Yi Mu Su Aiki – Ganduje.
 • Pogba Na Sha’awar Taka Leda A kungiyar Real Madrid.
 • Kyauta Obasanjo Ya Ke Koyarwa A Jami’ar NOUN – Farfesa Abdalla.
 • Yin Hoton Kwakwalwa na Kara Barazanar Cutar Kansa – Masana.
 • Cutar Kwalara Da Sankarau Da ‘Lassa fever’ Sun Kashe ‘Yan Nijeriya 156 A 2019 — NCDC.
 • Matatun Mai A Nijeriya Sun Yi Asarar Naira Biliyan 132 A Shekarra 2018.
 • Rashin Ba Yara Nono Na Barazana Ga Rayuwar Yara A Jihar Jigawa.
 • Real Madrid Za Ta Yi Amfani Da Barane Domin Daukar Mane.
 • Babban Bankin Nijeriya Ta Samar Da Dala Biliyan 39 Don Karfafa Naira A 2018.
 • Ma’aikata Miliyan 8 Suka Mallaki Asusu A Tsarin Fansho— PenCom.
 • Kotu Ta Daure Mutumin Da Ya Yi Lalata Da ’Yarsa A Legas.
 • NUJ Ta Kai Dauki Gidajen Marayu Biyu A Jihar Filato.
 • CUPP Ta Bankado Shirin Tsige Sarkin Musulmi Da Sarkin Kano.
 • NIS Ta Cafke Mutum Hudu Masu Safarar Mutane A Jihar Ekiti.

Voa Hausa

 • INEC Za Ta Kalubalanci Umurnin Dakatar Da Zaben Adamawa.
 • Guguwar Idai: An Shiga Yini Na Biyu Na Zaman Makoki a Mozambique.
 • Yadda za a kawo karshen 'yan bindigar Zamfara – Gwamna Yari.

Premium Times Hausa

 • Bulkachuwa ta hori alkalan kararrakin zabe kada su yi hukuncin son rai ko tsoro.
 • An kori karuwai fata-fata daga Umuahia, babban birnin Jihar Abia.

Bbc Hausa

 • Duk dan bal na sha'awar Real Madrid – Pogba.
 • Mozambique: 'Har yanzu ban san inda 'yata take ba'.
 • Abdullahi Ganduje: 'Tsakani da Allah nake aiki a mazabar Gama'.