Lahadi, 21 Afirilu, 2019

Leadership A Yau
- ‘Yan Sanda Sun Tabbatar Da Labarin Kashe Mutum 2 Da Garkuwa Da 3 A Kaduna.
- Mbappe Baya Cikin Lissafina — Zidane.
- Muna Bukatar Lashe Wasannin Mu Na Gida — Pogba.
- Juventus Ta Na Son Sayan Muhammad Salah.
- Yan Kasuwa A Gaidam Sun Nemi A Bude Musu Kasuwarsu Bayan Makwannin 13 A Rufe.
- ‘Samar Da Makiyayan Dabbobi A Bobi Zai Kawo Karshen Rikicin Makiyaya A Neja’.
- An Nemi Sarakun Hausawa Na Yankin Legas Su Kara Hada Kansu.
- Kungiyar Arewa Kwamiti Ta Bayar Da Shugabanci Na Gari A Yankin Legas.
- Attahiru Jega Ya Ja Hankalin Malaman Jami’a Kan Su Guji Yarda Yan Siyasa Na Amfani Dasu.
- NAFDAC Ta Nuna Damuwarta Kan Yawaitar ‘Yan Kwaya A Nijeriya.
- Yan Majalisa 164 Suke Goyan Bayan Gbajabiamila.
- Buhari Ya Nuna Takaicinsa Kan Rikicin Taraba Da Adamawa.
Legit Hausa (Naij.com)
- Kazaman ‘Yan siyasa za su batawa Malamai suna – inji Sanata Shehu Sani.
- Hukumar NDLEA ta cafke Mutane 2 da hodar Iblis a jihar Kano.
- Aisha zata bude jami’ar Muhammadu Buhari.
- An bukaci dukkanin 'yan siyasar jihar Kano su bayyana kadarorinsu kafin wa'adinsu ya kare.
- Allah ya yiwa limamin kasar Ebira, Alhaji Musa Galadima, rasuwa.
- Buhari ya kwashi tsawon shekara 1 da kwana 39 a kasashen waje cikin shekara 3 da wata goma.
Premium Times Hausa
- ILMIN ZAMANI: An dade da barin Hausawa a baya –Ibramim Kurawa.
- HOTUNA: Yadda mazauna Unguwannin Kaduna suka yi zanga-zangar kira ga gwamnati da ta kawo karshen ayyukan mahara.
Voa Hausa
- Rikicin Jukun/Tiv: Buhari Ya Nemi a Kai Zuciya Nesa.
- An Samu Akwatunan Kudi a Gidan Omar Al Bashir a Sudan.
- Sri Lanka: Dumbin Rayuka Sun Salwanta a Hare-haren Mujami'u, Otel.
- An Sake Kai Hari Cibiyar Kula Da Masu Cutar Ebola a Congo.
BBC Hausa
- Sudan: Masu zanga-zanga na jiran sanarwar mika mulki ga farar hula.
- 'Shugabannin kananan hukumomi ne ke rusa ganuwar Kano'.