Labaran ranar 21-5-2019
Talata, 21 Mayu, 2019
Labaran ranar 21-5-2019

Leadership A Yau

 • Shugaba Buhari Ya Soke Zuwa Imo Don Ziyarar Aiki.
 • Manchester United Za Ta Ninka Albashin Rashford Sau Uku.
 • Mun Bunkasa Wuraren Lura Da Lafiya A Abuja- Ma’aikatar Lafiya Ta Birnin Tarayya Abuja.
 • Minista Ya Faxa Cakwakiyar Ayyukan Kwangila Na Miliyoyin Naira.
 • Majalisar Bauchi Ta Haramta Wa Masallatai Da Cocina Shingaye Hanyoyi Lokacin Ibada.
 • Shin Ko Madara Na Rage Kaifin Ciwon Gyambon Ciki?.
 • Karamar Hukumar Dala Ta Kashe Naira Miliyan 68 A Gyaran Dakunan Makarantar ’Yan Mata.
 • ’Yan Sanda Sun Damke Dilar Makamai A Ibadan.
 • Dalibin Jami’ar Uyo Ya Mutu Cikin Ruwan Kandami A Otal.
 • Fasinja Guda Ya Mutu, 19 Sun Jikkata A Hatsarin Mota A Anambra.
 • NCDC Ta kaddamar da Sabon Ofishi A Kebbi.
 • Gwamnatin Tarayya Za Ta Rusa Da Gina Filin Jirgin Legas Kan Biliyan N14 – Sirika.
 • Farashin Man Fetur, Dizil Da Kalanzir Ya Karu A Watan Afrilu – NBS.
 • Filin Jirgin Sama Na Benin Zai Fara Yin Aiki Da Daddare.

 

Legit Hausa (Naij.com)

 • Bikin rantsar da shugaban kasa: Zamu tabbatar da tsaro ga shugabannin da za su zo ta ya murna - Fadar Shugaban Kasa.
 • Ku sa ran samun ci gaba cikin sauri ta kowani fanni a mulkin Buhari na 2 – Gwamnatin tarayya.
 • Kalaman Obasanjo kan Boko Haram: Fadar Shugaban kasa ta mayar da martini.

 

Premium Times Hausa

 • GARKUWA DA MUTANE: An damke wanda ya sace surikin gwamna Masari da wasu 70.
 • MUZGUNA WA MA’AIKATAN MU: Za mu dauki mataki – Hukumar NDLEA.
 • Ana fama da karancin likitoci a jihar Legas – Kungiyar Likitoci.
 • ZABEN 2019: INEC ta kwace shaidar ‘yan takara 25 bisa umarnin kotu.
 • An yi garkuwa da faston cocin ECWA da mabiya 15 a Kaduna.

 

Voa Hausa

 • Masu Garkuwa Da Limamin Coci Sun Bukaci Miliyan 30.
 • CAN Ta Tabbatar Da Kama Mabiyanta.
 • Afrika Ta Zama Nahiya Mai Saurin Samun Ci Gaba-Inji MDD.