Labaran ranar 22-4-2019
Litinin, 22 Afirilu, 2019
Labaran ranar 22-4-2019

         Gwamnatin Benuwe ta sanya dokar hana fita a Katsina-Ala.

         ‘Yan bindiga sun kai hari kauyukan Katsina sun kashe mutum 10.            Har Yanzu Barcelona Ba Ta Lashe Gasar Laliga Ba.
            Ronaldo Ya Kafa Tarihin Da Babu Irinsa A Duniya.
            Sunaye Da Ayyukan ‘Yan Afrika Biyar Da Suka Fi Tasiri A Duniya.
            Aikin Tashar Baro Za Ta Bunkasa Tattalin Arziki, In Ji Al’ummar Baro.


            An gano wace ce baturiyar da masu garkuwa suka kashe a Kaduna.
            Abubuwa 5 game da Sarauniyar Ingila yayin da ta cika shekaru 93 a duniya.