Labaran ranar 23- 08- 2020
Lahadi, 23 Agusta, 2020
Labaran ranar 23- 08- 2020

 • Ma'aikatar ruwa: shirin samar da daftarin farko da ya kunshi wurin da aka yi sabani da wanda aka cimma yarjejeniya akan madatsar ruwan Nahda.
 • Kasar Sudan ta sifanta ziyarar tawagar kasar Misra da kyakkyawar ziyara ta kuma tabbatar da muhimmancin karfafa dangantaka akan abubuwan da za su taimaki Masalahohin kasashen biyu.
 • Shugaba Abdul fatah Al-sisi ya yi maraba da sanarwar tsagaita wuta a Libiya..
 • An fara gudanar da baje kolin kasa da kasa karo na sha takwas a Babban Dakin karatu na Iskandariyya.
 • Shugaba Abdul fatah Al-sisi ya bayar da umarnin tura tallafin gaggawa ga kasar Sudan.
 • Shugaba Abdul fatah El-sisi ya rattaba hannu akan samar da jami'o'i 4 hudu na kasa da kasa.

 

Leadership A Yau

 • Zaben Jihar Edo: Tarayyar Turai ta Gargadi Matasa Kan Bangar Siyasa.
 • Shekara Daya A Ofis: Ministan Ya Jaddada Shirinsa Na Sake Fasalin Rundunonin Tsaro.
 • Yaki Da Ta’addanci: Basaraken Jihar Nasarawa Ya Yaba Wa Shugaba Buhari.
 • Mamman Daura Na Nan Lafiya Kalau, Cewar Dansa.
 • Matsalar Ruwan Sha Na Dada Kamari A Kano.
 • Yadda Dambarwar Fitar Dogara Daga PDP Ta Shafi Siyasar Jihar Bauchi.
 • Ayyukan ‘Saving One Million Lives’ Su Ne Kyautata Lafiyar Mata Da Yara- Yobe SPM.
 • Gwamnan Gombe Ya Kai Ziyara Ma’aikatar Ilimi Tare Da Shan Alwashin Shawo Kan Kalubalen Ilimi.
 • Hana Karatun Allo: Alarammomi A Kano Sun Fara Ruwan Kula-Kuzai.
 • Janar Buratai Ya Jaddada Kudurinsa Na Kawo Karshen Ayyukan Ta’adda A Nijeriya.
 • WHO Ta Bukaci Yara Daga Shekara 11 Su Fara Sa Takunkumin Fuska Don Kariya Daga Cutar Korona.

 

Voa Hausa

 • Najeriya Za Ta Maida Martani Ga Kasashen Da Suka Hana 'Yan Najeriyar Shiga Kasashensu.
 • Jonathan Ya Jagoranci Tawaga Zuwa Mali.
 • 'Yan Sanda Sun Gayyaci Obadiah Mailafia Zuwa Ofishinsu.
 • Amurka Na Yunkurin Kulla Dangantaka Takanin Isra'ila Da Daular Larabawa.

 

hausa.legit.ng

 • Daga dawowa: ‘Yan Najeriya sun chaa a kan Aisha Buhari saboda ta yi kira ga inganta asibitoci.
 • Taron NBA: A janye gayyatar da aka yi wa Obasanjo da Wike suma – Kungiyar lauyoyi Musulmai.
 • Masu caccakar Buhari basu kishin Najeriya - Gwamna Badaru.

 

rfi.fr/ha

 • 'Yan ta'adda sun halaka mutane 13 a Jamhuriyar Congo.