labaran ranar 23-3-2019
Asabar, Maris 23, 2019
labaran ranar 23-3-2019

Buhari ya kafa kwamitin bada cin gashin kai ga majalisun jihohi da fannin shari'a.

Zabe: Ku fito ku zabi wadanda ku ke ra'ayi: Sakon Buhari ga 'yan Najeriya.