Labaran ranar 23-4-2019
Talata, 23 Afirilu, 2019
Labaran ranar 23-4-2019

Labaran kasar Misra

 • Sabuwar yarjejeniyar da aka yi domin bunkasa sauye - sauye na kasuwanci tare da kasar Senegal.
 • Kasar Misra ta bai wa duniya mamaki a bikin raba rukuni- rukuni na gasar cin kofin kwallon kafa na nahiyar Afrika, shugaban kungiyoyin hukumar kwallon kafa ta Afrika (CAF) ya godewa shugaba El-Sisi da ya cika alkwarin da ya yi.

 

Leadership A Yau

 • JAMB Ta Yi Magana Game Da Sakin Sakamakon Jarrabawar Dalibai.
 • NJC Ta Tsige Onnonghen, Ta Maye Gurbinsa Da Tanko A Matsayin Shugaba.
 • ‘Yan Sanda Sun Damke Mutum Hudu ‘Yan Kungiyar Asiri A Imo.
 • JAMB: Ba Mu Saki Sakamakon Jarrabawa Ba Tukunna.
 • Al’ummomin Jihohin Zamfara, Katsina, Kaduna Sun Koka Kan ‘Yan Ta’adda.
 • Kararrawar Tashin Gobara Ta Kawo Firgici A Filin Jirgin Saman Abuja.
 • Indiya A Yanzu Ita Ce Kan Gaba Wajen Sayen Danyen Man Nijeriya –Buhari.

 

Legit Hausa (Naij.com)

 • Wani Gwamna ya dawo daga yawon duniya, ya sanya dokar ta baci a jaharsa.
 • Gwamna Ayade ya nemi Kwamishinoninsa su tanadi takardun ajiye aiki.
 • Jami’ar Ahmad Bello za ta ba Aliko Dangote shaidar Digirin Dakta.
 • Buhari zai hadu da Sarkin Qatar Sheikh Tamim bin Hamad Althani.
 • Karin albashi: Zai yi wahala Gwamnoni su rika biyan N30000 – Umahi.
 • Shugaba Buhari ya samar da ayyuka miliyan 12- Ministan labarai.
 • Mun kashe kaifin kungiyar Boko Haram - Gwamnatin Najeriya.

 

Voa Hausa

 • Malamai Sun Dukufa Neman Maslaha Ga Rashin Tsaro a Najeriya.