Labaran ranar 24-3-2019
Lahadi, 24 Maris, 2019
Labaran ranar 24-3-2019

Leadership A Yau

 • Za A Sake Kidaya Kuri’un Mazabar Gama A Zaben Cike Gurbin Kano.
 • Zagayen Zaben Gwamnan Bauchi Tirmi Na Biyu: Jam’iyyar PDP Ce A Kan Gaba.
 • Hukumar INEC Ta Tabbatar Da An Harbi Baturiyar Zabe A Benuwe.
 • PDP Ce Ta Lashe Zaben Gwamnan Jihar Sokoto.
 • ’Yan PDP Sun Fara Murnar Nasara Kafin Sanar Da Sakamakon Zaben Bauchi.
 • Mun Yaba Da Yadda Jama’a Su Ka Gudanar Da Zabe A Adamawa – ’Yan Sanda.
 • An Samu Fitowar Masu Zabe Sosai A Karashin Zaben Kujerar Gwamnan Bauchi.
 • An Fara Kokawar Neman Kujerar Shugaban Majalisar Dattawa.
 • Dimbin Jama’a Sun Fito Zaben Raba Gardama A Sakkwato.

Naij.com (Legit Hausa)

 • Da duminsa: PDP ta sha kasa a Ekiti, APC ta lashe kujeru 26 na majalisar jihar.
 • Da duminsa: Har yanzu zaben jihar Bauchi bai kammala ba saboda rikicin Tafawa Balewa – INEC.
 • Siyasa: Buhari ya sha kasa, Lalong ya yi nasara a jihar Filato.
 • Yadda PDP ta ci zaben gwamnan Sokoto da tazara ma fi karanci a tarihi.

Premium Times Hausa

- Tambuwal ya tsallake rijiya da baya, ya yi nasara a zaben Sokoto.