Labaran ranar 24-4-2019
Laraba, 24 Afirilu, 2019
Labaran ranar 24-4-2019


          Yaki Da Ta’addanci: Buratai Ya Nemi Hadin Kan Dukkan ‘Yan Nijeriya.
          Hukumar Alhazai Ta Shirya Taro Ga Jami’anta Don Fuskantar Aikin Hajjin 2019.
          Buhari Ya Yi Umarnin Gaggauta Kai Dauki Jihohin Adamawa Da Taraba.
         FAAC Ta Rabar Da Naira Tiriliyan 1.92 Ga Matakan Gwamnati Uku A Farkon Zango Na 1 Na 2019 —NBS.
          Kamfanonin Sadarwa Sun Samu Ayyuka Guda 14,639 A Fabirairu — NCC.
        Jinkirin Wanzar Da Kasafin Kudi Na 2019 Zai Janyo Hauhawa Farashi Da Yi Wa Tattalin Arziki Nakasu – Masana.
         Uwargidan Gwamnan Neja Ta Yi Nasarar Zama ‘Sardaunar Zamaninmu’.
         Jiragen Yakin Sojin Sama Sun Halaka ‘Yan Ta’adda A Zamfara.
         Real Madrid Za Ta Koma Neman Muhammad Salah.
         Matatar Man Dangote Zata Kara Yawan Mai A Duniya Da Nahiyar Afirka- OPEC.


         Asibitin koyarwa na Jami'ar Danfodiyo ya fara tiyata a zuciya.
         Buhari da Guterres zasu jagoranci taron kasa da kasa don farfado da tekun Chadi.