Alhamis, 24 Faburairu, 2022

Labaran Ranar 24/2/2022
AMINIYA:
- Karin Kudin Tikitin Jirgin Sama Ya Jawo Karancin Fasinjoji.
- Rikicin Ukraine: EU Ta Kakaba Wa Rasha Takunkumi.
- NDLEA Ta Kone Gonakin Tabar Wiwi A Ondo.
- UEFA: Atletico Madrid Da Man-U Sun Tashi 1-1, Benfica Da Ajax 2-2.
RFI:
- An gano makaman da 'yan bindiga suka boye a Nijar.
- Najeriya ta samu gurbi a gasar Afrika ta mata.
- Macron na shirin neman wa'adi na biyu a zaben Faransa.
Leadership Hausa:
- Xi Jinping Ya Taya Murnar Kaddamar Da Makarantar Julius Nyerere Leadership Dake Tanzaniya.
- Farfesa Gwarzo Ya Bai Wa Jami’ar FUDMA Da UDDM Tallafin Kyamarori Na Zamani.
- Sin Na Zage Damtse Wajen Samar Da Isasshen Hatsi Da Kaucewa Sake Tsunduma Kangin Talauci.
- Layin Jirgin Kasan Da Sin Ta Gina Na Habasha Zuwa Djibouti Ya Bunkasa Ci Gaban Shiyyar.
PREMIUM TIMES HAUSA:
- Ni mazaunin Kaduna ne amma El-Rufai ya canja fasalin jihar da sai ka nemi na’ura yayi maka jagora a Kaduna yanzu – In ji Buhari.
- Dalilin da ya sa mu ka maida hankali wajen gina ayyukan raya ƙasa – Buhari.
DW:
- Kanada ta dage dokar ta-baci kan corona.
- Komawa tsarin dimukaradiyya a Burkina Faso.
- Bita kan zabuka a Jamhuriyar Nijar.
VOA
- Dokar Zabe: Yadda Kungiyoyin Fararen Hula Suka Yi Zanga-Zanga A Abuja.
- Ukraine Ta Nemi Kasashen Duniya Su Kai Mata Dauki.
- ECOWAS Ta Yi Watsi Da Wa'adin Mulkin Shekara Biyar Da Sojojin Mali Ke Son Yi.
- Dalilin Da Ya Sa Na Halarci Zaman Majalisar Dokoki – Aisha Buhari.
Legit:
- Yakin Rasha da Ukraine: 'Yan majalisun Najeriya za su kwasho daliban Najeriya a Ukraine.
- Yanzu-Yanzu: Shugaba Buhari Ya Dira Lafia, Babban Birnin Jihar Nasarawa.
- Cocin Anglican Ta Ba Wa Gwamna Zulum Na Jihar Borno Lambar Yabo.