Alhamis, 24 Maris, 2022

Labaran Ranar 24/3/2022
AMINIYA:
- Gwamnati Za Ta Gina Wa Daliban BUK Gadar Sama.
- Majalisa Ta Bukaci CBN Ya Tilasta Amfani Da Kudaden Tsaba.
- NAJERIYA A YAU: Majalisa Ta Kafa Dokar Kwace Kujerun ’Yan Siyasa Da Suka Sauya Sheka.
- Finalissima: Italiya Da Argentina Za Su Kara A Wembley.
- Farashin Danyen Mai Ya Kara Tashi A Kasuwannin Duniya.
RFI:
- Ghana za ta yaki matsalar barace-barace da ke yawaita a kasar.
- Kamfanin Total ya yi biris da takunkuman kasashen yamma kan Rasha.
- IEA na fargabar rikicin Rasha da Ukraine ya kawo cikas ga yaki da sauyin yanayi.
Leadership Hausa:
- An Bukaci A Kawo Karshen Matsalar Wutar Lantarki A Nijeriya —Majalisa.
- Kwankwasiyya Na Fuskantar Barazana Kan Ficewar Jiga-jiganta.
- Shugaban Najeriya Ya Kaddamar Da Sabon Sashen Sauka Da Tashin Jiragen Sama Da Sin Ta Tallafa Wajen Ginawa A Lagos.
- Kwarewar Sin Ta Raya Tattalin Arziki Ta Amfani Duniya Baki Daya.
- Kasar Sin Na Son Daukaka Hadin Kai, Abota, Hadin Gwiwa Da Kasashen Musulmi Zuwa Wani Sabon Matsayi.
PREMIUM TIMES HAUSA:
- MATSALAR TSARO: Sanatoci sun koka, kuma sun kawo shawarwarin magance kashe-kashe.
DW:
- Baraka a jam'iyyar PDP kan takarar shugaban kasa.
VOA
- Ghana Za Ta Dauki Matakan Inganta Kudinta Na Cedi.
- Buhari Ya Yi Allah-Wadai Da Harin Da Aka Kai Jihar Kaduna.
- Zaben 2023: Atiku Ya Bayyana Aniyarsa Ta Tsayawa Takarar Shugaban Kasa.
- Gwamnatin Najeriya Za Ta Tura Karin Dakaru Zuwa Jihar Imo.
Legit:
- Buhari ya bada izinin fitar da kudi N14bn don baiwa marasa digiri 500,000 aikin N-Power, Sadiya.
- Da dumi-dumi: Jiga-jigan sanatocin APC za su gana da shugaba Buhari a yau Alhamis.