Labaran ranar 25-2-2019
Litinin, 25 Faburairu, 2019
Labaran ranar 25-2-2019

aminya
        Yakubu Dogara ya lashe zabensa.
        Dino Melaye ke kan gaba a Kananan Hukomomi hudu.
        An dage tattara sakamakon zabe na kasa zuwa gobe.
        An kammala hada sakamakon zabukan jihar Ekiti- Shugaban INEC.
        Ana ci gaba da zabe a tashoshin zabe 77 a Zamfara.


Leig.ng 
        Ministan Buhari ta lashe kujerar dan majalisar tarayya a Yobe. 


Gaskiya
       INEC Ta Dage Sanar Da Sakamakon Zaben Shugaban Kasa Zuwa Litinin.