Labaran ranar 25-3-2019
Litinin, 25 Maris, 2019
Labaran ranar 25-3-2019


            -APC na kokarin shawo kan Gwamnoni domin samun shugabancin Majalisa.
            -Dan takarar PDP ya nufi kotu yayinda INEC ta kaddamar da Lalong a matsayin wanda ya lashe zabe.
            -Jam’iyyar APC ta kawo kujeru 25 na Majalisar Dokoki a Kogi.
            -Siyasa: Buhari ya sha kasa, Lalong ya yi nasara a jihar Filato.
            -PDP ta lashe zaben cike-gibi na ‘Yan Majalisar Adamawa da Taraba.

           -Gwamnatin Tarayya Za Ta Mahimmantar Da Bangaren Kiwon Lafiya A 2019 — Udoma.
           -Majalisa Ta Bukaci A Gaggauta Biyan ‘Yan Tawayen Naija Delta Albashinsu Na 2018.
           -Gwamnatin Tarayya Ta Shirya Karfafa Kasuwar Jari A Fadin Nijeriya.
           -Jirgin Kasan Abuja Zuwa Kaduna Zai Samu Karin Taragu.
           -Abubuwan Da Muke Sa Ran Buhari Zai Yi A Wannan Zangon – YCE.
           -NUJ Ta Zabi Sababbin Shugabanni A Zamfara.
           -PDP Ta Lashe Zaben Kujerar Shugaban Karamar Hukumar Kuje.
           -Gwamnatin Tarayya Ta Biya Naira Biliyan 201 Ga Wadanda Suka Yi Ritaya A 2017 — Pencom .
           -Zaben Kano: Rundunar ‘Yan Sanda Ta Karyata Jita-jitar Sa Dokar Ta-Baci.
           -Ganduje, Tambuwal, Kauran Bauchi Sun Lashe Zabe Da Kyar.