Labaran ranar 25-4-2019
Alhamis, 25 Afirilu, 2019
Labaran ranar 25-4-2019

Leadership A Yau

 • A Yau Buhari Zai Kai Ziyara Kasar Ingila.
 • Najeriya: Allah Ya Na Son Ta Mutenan Cikinta Su Na Kin Ta.
 • Hatsarin Mota Ya Ci Rayukan Mutum 19 A Jigawa.
 • Harin Wajen Shakatawar Kajuru Koma Baya Ne Ga Yawon Bude Ido A Najeriya – Minista.
 • Ya Saki Matarsa Bisa Tuhumar Ta Da Zina, Sata Da Rashin Haihuwa.
 • Kimiya Da Fasaha: Sabuwar Barazana Ga Ma’aikata, Cewar Kungiyar Kwadago Ta Duniya.
 • Rundunar ‘Yan Sanda Na Neman Goyon Bayan Jama’ar Kebbi Kan ‘Yan Bindiga.
 • Gwamnatin Jihar Kebbi Ta Biya Naira Miliyan 154 Ga KEDCO Don Karfafa Wutar Lantarki.
 • Adamawa 2019: Dalilan Da Su Ka Sa Fintiri Ya Ci Zabe Da Kalubalen Da Ke Gabansa.
 • Kyakkyawan Tsarin Biyan Kudin Wutar Lantarki Nijeriya Ke Bukata — Shugaban Bankin AfDB.

 

Legit Hausa (Naij.com)

 • Hotunan: Yanzun nan shugaba Buhari ya isa jihar Borno.
 • Kada ka tozarta shugabanninmu – Kungiyar matasan Arewa ga Tinubu.
 • Ganduje ya bayyana wani bangare da zai bawa muhimmanci a mulkinshi karo na biyu.
 • Na gamsu da ayyukan Ambode, inji Buhari.
 • Zan kawo karshen gabar da ke tsakanin Saraki da Tinubu – Kalu.
 • Gwamnan Adamawa bai yarda da zaben 2019 ba, ya tafi gaban Kotu.
 • Majalisa ta 9: Bana tunanin APC ta koyi darasi daga kuskurenta na 2015 – Sani.
 • Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari zai tafi kasar Ingila a yau.
 • Gwamnatin Saudiyya zata gina matatar mai ta zamani a Najeriya.
 • Duk da umarnin Kotu, INEC ta ki ba mu kayan zabe domin mu duba – Atiku Abubakar.
 • Atiku ya lalubo Ma’aikatan zabe cikin masu masa shaida a Kotu.
 • Na yaba da kwazon aiki na gwamnan jihar Legas Ambode – Buhari.
 • Ka janye ka bar mani takarar bana –Nkeiruka Onyejeocha ta fadawa Gbajabiamila.

 

Premium Times Hausa

 • Buhari zai lula Ingila.

 

BBC Hausa

 • Masu zanga-zanga sun yi galaba kan soja a Sudan.
 • Hotunan nadin sarautar Wakilin 'Yan Chinan Kano.