Labaran ranar 25-5-2019
Asabar, 25 Mayu, 2019
Labaran ranar 25-5-2019


         Aikin Gama Ya Gama: Kotun Koli Ta Rushe Zaben APC A Zamfara.
         Mako Guda Ya Mika Mulki: Gaidam Ya Amince Da Ware Biliyan 6.1 Don Karasa Filin Jirgi.
         Mutum Miliyan Uku Macizai Ke Ciza Duk Shekara A Duniya, in ji WHO.
         An Rabawa Gwamnatin Tarayya, Jihohi Da Kananan Hukumomi Naira Biliyan 616.198 A Afirilu –Minista.
         Ba Ronaldo Ne Ya Sa Na Bar Real Madrid Ba –Robben.
         Manchester United Za Ta Sallami Manyan ‘Yan Wasa Guda Hudu.
         Sakkwatawa Da Zafarawa 15,000 Ke Gudun Hijira a Nijar -NEMA.
         An Sako Ma’aikatan Frsc Biyu Da Aka Yi Garkuwa Da Su.


         Gini ya ruguzo wa 'yan makaranta a Ondo, daya ta rasu.


        Dajin ‘ya’yan Maraina:Kashi 82 bisa 100 na maza a Najeriya bas yin gwajin cutar – Bincike.