Labaran ranar 26-3-2019
Talata, 26 Maris, 2019
Labaran ranar 26-3-2019

Leadership A Yau

 • DA DUMI-DUMINSA: 2019: Gwamna Abubakar Da Sanata Bala Sun Kafa Sabon Tarihi A Bauchi.
 • Zaben Jihar Filato; Jeremiah Useni Ya Nufi Kotu.
 • An Samu Raguwar Hauhawar Farashi Da Kashi 11.37 A Watan Janairu, inji NBS.
 • Kotu Ta Kasa Sa Ranar Ci Gaba Da Sauraron Shari’ar Shaikh Zakzaky Da Matarsa.
 • Ortom Ya Yi Bikin Samun Nasara, Ya Yi Kira Da Samun Hadin Kai.
 • Ba Zan Bar Barayin Gwamnatin Bauchi Su Arce Da Sisin Kwabo Ba, Inji Kauran Bauchi.
 • An Cafke Matasa 3 Da Laifin Satan Naira Miliyan 6.1.
 • Gwamnatin Tarayya Ta Samu Gibin Naira Biliyan 977 A Shekarar 2017 — FRSC.
 • Kamfanoni Biyar Ke Neman Kwangilar Samar Da Wuta Na Afam Dake Yola.
 • Majalisar Dinkin Duniya Da EU Sun Shirya Bunkasa Aikin Noma A Jihar Borno.
 • Nijeriya Na Sa Ran Masu Zuba Jari Daga Kasashe 15.
 • Shirin MTEF Ya Fuskanci Matsala A Kasafin Kudin 2019.
 • An Fito Da Shirin Bai Wa Masu Zuba Jari Kariya Daga Shirin Damfara Na Ponzi.
 • WHO Ta Nemi Karin Tallafin Kudi Don Kawo Karshen Cutar TB Zuwa 2030.
 • Pogba Yana Ci Gaba Da Shirin Koma Wa Real Madrid.

Naij.com (Legit Hausa)

 • Zan tafiyar da gwamnati na ta yadda babu wanda zai juya ni – Tambuwal.
 • Jihar Bauchi: Gwamnan Mohammed Abubakar ya kira Kauran Bauchi, ya tayashi murna.
 • Manufofin Buhari za su inganta tattalin arziki – APGA.
 • Ndume ya shiga sahun masu neman shugabancin majalisar dattawa.

Voa Hausa

 • APC Ba Ta Yi Zaben Fidda Gwani Ba a Zamfara – in ji Kotu.
 • Mahaukaciyar Guguwa: Kasar Mozambik (Mozambique) Na Bukatar Taimako.