Labaran ranar 26-5- 2019
Lahadi, 26 Mayu, 2019
Labaran ranar 26-5- 2019

Leadership A Yau

 • KANNYWOOD: Masu Garkuwa Sun Sako Mataimakin Shugaban MOPPAN.
 • Tsohon Minista, Dakta Lame Ya Rasu.
 • INEC Ta Ce, PDP Ce Ta Lashe Zabukan Zamfara: Ta Ayyana Matawallen Maradun A Matsayin Zababben Gwamna.
 • Buhari Ya Nemi Tallafin Attajirai Don Bunkasa Nijeriya.
 • Kotu Ta Haramta Wa Gwamnan Bauchi Sanya Hannu A Dokar Soke Kwato Dukiyar Da Barayin Gwamnati Suka Sace.
 • Kamar Yadda Ta Faru A Zamfara Haka Za Ta Faru A Kano – Abba Kabir Yusif.
 • NBA Ta Yaba Da Hukuncin Kotun Koli Kan Zaben Zamfara.
 • Majalisar Matasa Dalibai Sun Jinjina Wa Ganduje Kan Kirkirar Sabbin Masarautu A Kano.
 • Muna Fuskantar Kalubale A Kan Cutar Haukar Kare A Yankin Zariya, inji Dakta Grece Kia.
 • Hukumar Kwastam Ta Kwace Motoci 9 Da Kudinsu Ya Kai Naira Miliyan 162.
 • Rundunar Sojin Sama Ta Hallaka ‘Yan Ta’adda Da Dama A Borno.
 • Hatsabibiyar Angulu Ta Lashe Abincin Naira 30,000 A Ofishin ‘Yan Sanda.

 

Legit Hausa (Naij.com)

 • APC ta nada sabon sakataren jam'iyya na kasa.
 • Sayen gidan sauro na $16m asara ce a Najeriya - Aisha Buhari.
 • Ciki da waje da kan rufi: Mutum miliyan 3.2 sun yi sallar Taraweeh a masallacin Annabi a Ramadana.
 • Gwamna Ganduje ya nada sabbin manyan sakatarori 36 (sunaye).

 

Premium Times Hausa

 • ADAMAWA: Zan binciki gwamnatin Bindow – Fintiri.
 • An kama gungun masu garkuwa tare da sojan da ke jagoran su –’Yan sanda.

 

Voa Hausa

 • Mun Amince Da Hukuncin Kotun Koli – Inji Gwamnatin Abdul’aziz Yari.
 • Bello Matawalle Na PDP Ya Zama Gwamman Jihar Zamfara.