Labaran Ranar 26/1/2022
Laraba, 26 Janairu, 2022
Labaran Ranar 26/1/2022
Labaran Ranar 26/1/2022

AMINIYA:

 • Kisan Hanifa: Iyaye Sun Koma Zuwa Daukar ’Ya’yansu Daga Makarantu Kafin Lokacin Tashi A Kano.
 • Kotu Ta Daure Lauyan Bogi Wata 18 A Zamfara.
 • Sojoji Sun Yi Raga-Raga Da Mayakan ISWAP A Dajin Kainji.
 • Tallafin Mai: Dole ’Yan Najeriya Su Yi Murna —Kungiyar Kwadago.

RFI:

 • Turai da Amurka sun gargadi Rasha kan sabon atasayen sojinta a kusa da Ukraine.
 • Sojojin Mali sun bukaci Denmark ta gaggauta janye dakarunta daga kasar.
 • CAF ta dora alhakin iftila'in Yaounde kan rashin bude kofofin shiga fili.
 • Dan bindiga ya kai hari kan jami'a mafi tsufa a Jamus.

Leadership Hausa:

 • Ma’aikatar Kasuwanci: Jimillar Cinikayyar Hajojin Kasar Sin Ya Kai Matsayin Farko A Duniya A Shekaru Biyar A Jere.
 • Shugaban Kwamitin Wasannin Olympics Na Afrika: Gasar Wasannin Olympics Ta Beijing Za Ta Ba Da Mamaki Kuma Za Ta Kayatar.
 • NIS Ta Cafke Samari Da ‘Yan Mata 189 Ana Ƙoƙarin Safararsu A Legas.

PREMIUM TIMES HAUSA:

 • Kotu ta bada umarnin a kamo tsohuwar Ministar Fetur, Diezani Allison-Madueke.
 • BA RUWAN ARZIKI DA MUGUN GASHI: Korona ba ta hana su Ɗangote ƙara kuɗancewa cikin 2021 ba.
 • Sai da muka biya naira miliyan 40 ‘yan bindiga suka sako mahaifiyata a Gezawa – Inji Isiyaku Ali.

DW:

 • Najeriya: Za a ci gaba da sayan mai a kan Naira 162.5.
 • Burkina: Jama'a na nuna goyon baya ga sojoji.
 • Ana Allah wadai da juyin mulkin Burkina.

VOA

 • Abinda Ya Faru A Burkina Faso Zai Haifar Da Zanga-zanga A Nijar.
 • Zulum Ya Kai Ziyara Chibok Bayan Da Boko Haram Ta Sace Mutum 24.
 • Masu Koshin Lafiya Kawai Za Mu Dauka A Aikin Soja - Laftanar Janar Yahaya.
 • Majalisar Dokokin Najeriya Ta Amince Da Sabuwar Dokar Zabe Da Ta Yi Wa Gyaran Fuska.

Legit:

 • Hukumar Hisbah ta yi nasarar ƙwace kwallaben giya 1,906 a Jigawa.
 • Aisha Buhari ta zabi tsohon Gwamnan Borno, ta ba shi babbar kujera a makarantar da ta gina.