labaran ranar 27-1-2019
Lahadi, 27 Janairu, 2019
labaran ranar  27-1-2019

Aminya

            Sanatoci sun fara muhawarar amincewa da karancin albashi

rfi Muryar duniya
           Za a soma aikin shimfida bututun mai daga Nijar zuwa Benin.

           An rantsar da Tshisekedi a matsayin sabon shugaban Congo.

bbc hausa
          Nicolas Maduro: Anya shugaban Venezuela zai kai labari kuwa?

          Buhari Ya Sa Hannu A Dokar Da Za Ta Ba Kamfanoni Damar Mallakar Tituna.


cri online
         An rufe taron shekara-shekara na dandalin tattaunawa kan tattalin arzikin duniya na Davos na shekarar 2019.

        Najeriya tana tsara matakan sake dawo da motocin Hyundai.

        Ofishin jakadancin Sin dake Kenya ya kira liyafar sabuwar shekara bisa kalandar gargajiyar Sin.

     Shugabannin Sin da Faransa sun taya murnar cika shekaru 55 da kafa huldar diflomasiyya tsakanin kasashen biyu.