Labaran ranar 27-3-2019
Laraba, 27 Maris, 2019
Labaran ranar 27-3-2019


                -Nijeriya Na Bukatar Guraben Aiki Miliyan 20 Duk Shekara – IFC .
                -NHRC Da HURIDAC Sun Kaddamar Da Binciken Take Hakkin Dan Adam A Zaben 2019 .
                -‘Yan Sanda Sun Cafke Maigadi Bisa Laifin Kashe Abokin Aikinsa .
                 Sai INEC Ta Shelanta Nasarar Sanata Bala Hankulanmu Za Su Kwanta, Inji Kwamared Khalid .
                 Buhari Ya Yi Takaicin Yadda Saraki Ya Gudanar Da Majalisar Dattijai .
                 Asusun Ajiyar Banki Miliyan 36.8 Aka Shigar Tsarin BVN .
                 An Shirya Kawo Karshen Matsalar Karancin Gidaje A Jihar Oyo .
                 Barcelona Za Ta Dauki Dan Wasan Liverpool Alberto Moreno .
                 Tasirin Zaben Kano A Kan Siyasar 2023 .
                 An Janye Jarin Naira Biliyan 55 A Fabrairu Daga Kasuwar Sayar Da Hannun Jari -NSE .

                 KIWON LAFIYA: Abubuwan da za a kiyaye kafin a sha magani.
                 RANAR LAFIYAR IDO: Kungiya ta yi Kira ga mutanen da su kula da lafiyar idon su.
                 ZAZZABIN LASSA: An samu karin mutane 23 da suka kamu da cutar – NCDC.


                Za mu nemi mukaman Majalisar Wakilai da Dattawa – Inji PDP.
                Dan takarar gwamnan Yobe a PDP ya ce ba zai kalubalanci nasarar APC a kotu ba.
                Ma'aikata sun bawa FG shawarar yadda za ta samu kudin biyan sabon karin albashi.