Labaran ranar 28-3-2019
Alhamis, Maris 28, 2019
Labaran ranar 28-3-2019

Leadership A Yau

 • Yarjejeniyar 2009: Gwamnati Da ASUU Sun Dawo Teburin Tattaunawa.
 • Ku Kiyayi Cire Kumbar Jarirai Da Baki –Likitar Yara.
 • Hukumar Shari’ar Jihar Katsina Ta Shirya Taron Bita Ga Manyan Alkalai.
 • Wani Matashi Ya Yi Tattakin Kilomita 100 Domin Nasarar Kauran Bauchi.
 • Wasu Jam’iyyu Uku Sun Kalubalanci Nasarar Shugaba Buhari.
 • BOBALAC Ta Bukaci Zababben Gwamnan Bauchi Ya Kammala Aikin Titin ‘Fed Low-Cost’ Cikin Kwana 100.
 • Dan Majalisar Jihar Jigawa Ya Tallafa Wa Makarantu 67.
 • Buhari Ya Bayyana Bukatar Inganta Hanyoyin Samar Da Kudin Shiga.
 • Shugabancin Majalisa: ‘Yan PDP Na Da ‘Yancin Takarar Kowani Mukami.
 • An Yi Tir Da Hare-haren Kin Jini Da Ake Kai Wa ‘Yan Nijeriya A Afrika Ta Kudu.

Naij.com (Legit Hausa)

 • Daukan aiki: NNPC ta bayar da muhimmin sako ga wadanda suka tsallake matakin farko.
 • Shugabancin majalisa: Buhari, gwamnoni da shugabannin APC sun lallashi Goje.
 • Bayan ya sha kaye ya bayyana dalilan da ya sa mulki ba shi da dadi - Gwamnan Bauchi.
 • Babu abin da za ku tashi da shi a Majalisa – APC ta nanatawa PDP.
 • Ba zan sake takara ba – Shugaba Buhari.
 • INEC ta gabatar da takardar shaidar cin zabe ga Gwamna Ishaku da zababbun yan majalisan Taraba 24.

Voa Hausa

 • Ba a Dage Zaben Adamawa Ba – INEC.
 • An Samu Barkewar Cutar Amai Da Gudawa a Mozambique.