Labaran ranar 28-4-2019
Lahadi, 28 Afirilu, 2019
Labaran ranar 28-4-2019

Leadership A Yau

 • Gobe Za A Bayyana Sakamakon Jarabawar JAMB.
 • Osinbajo Ya Yaba Da Kirkiro Jirgin Sama Na Farko A Nijeriya.
 • Buhari Ya Ba ‘Yan NYSC 168 Aiki Da Tallafin Ci Gaba Da Karatu.
 • An Sake Kashe Dan Nijeriya A Afrika Ta Kudu.
 • Gwamnatin Jihar Katsina Ta Dauki Malaman Makaranta 867 Aiki.
 • Masana Sun Bukaci ‘Yan Nijeriya Su Rungumi Yi Wa Dabbobi Rigakafi.
 • Shawarar BRI Ta Kago Sabon Tarihin Tattalin Arzikin Duniya Mai Bude Kofa.
 • Peng Liyuan Ta Gayyaci Matan Shugabannin Kasashen Waje Zuwa Kallon Wasannin Kasar.
 • Yadda A Aka Gudanar Da Zaben Shugabannin Kasuwar Kayan Gwari A Legas.
 • Mazauna Abuja Sun Koka Da Yawaitar Kwace A Cikin Motocin Haya.
 • Hukumar Alhazai Ta Ankarar Da Maniyyata Kan Ayyukan ‘Yan Damfara.
 • Gobara Ta Kona Matsugunni 140 A Sansanin ‘Yan Hijiran Borno.
 • Shugaban COREN Ya Tallafa Wa Dalibai 456 Da Kayan Makaranta A Kogi.
 • Sarkin Gwandu Ya Kaddamar Da Sabon Masallacin Juma’a A Kebbi.
 • Za Mu Samar Da Ingantaccen Tsari Wajen Biyan Hakkin ‘Yan Fansho –Kuta.
 • Yadda Bishiya Ta Halaka Wata Mata A Mozambikue.
 • Bailly Yana Son Ci Gaba Da Zama A Manchester United.
 • An Bukaci Iyaye Su Kara Kaimi Wajen Bayar Da Tarbiya Ga Yaransu.
 • Haraji Dama Ce Ta Samar Wa Gwamnati Kudin Shiga Don Gudanar Da Muhimman Ayyuka Ga Al’umma, Inji Hon. Habibu Saleh Mailemo.
 • Kwamishinan Yan Sandan Jihar Kano Ya Ziyarci Unguwar Gama.
 • Wata Kungiya Ta Fadakar Da Al’umma A Kan Hakokin Marasa Lafiya.

 

Legit Hausa (Naij.com)

 • Atiku Abubakar yana shirin maka Shugaban Hukumar INEC a gaban Kotu.
 • Jami'ar Skyline tayi bikin daukan sabbin dalibai a karo na farko a Kano (Hotuna).
 • Majalisa: Masarautar Bade ta na so Goje da Ndume su bar wa Lawan takara.
 • Kungiyar NGF za ta yiwa sabbin gwamnoni shirin maraba da wayar da kai.
 • Al'amura sun daidaita a jihar Gombe bayan sanya dokar hana fita ta sa'o'i 15.
 • Ministan Shari’a ya fayyace maganar maida albashi akalla N30, 000.
 • Garin Zariya ya cika makil wajen yaye ‘Daliban Jami’ar ABU.

 

Premium Times Hausa

 • NYSC ta yi sabon shugaba.
 • Hukumar Hizba ta warware aure 312 cikin shekara 4 a jihar Jigawa.

 

Voa Hausa

 • Yadda Aka Kashe 'Yan Sanda Aka Sace Ma'aikatan Kamfanin Shell.
 • An Kai Hare-haren Sama Akan Birnin Tripoli.