Labaran ranar 29-1-2019
Talata, 29 Janairu, 2019
Labaran ranar 29-1-2019

Aminiya
            An samu ruwan sama na farkon 2019 a Taraba.

Naij.com
            Ba mu da kudin rabawa mutane kyauta amma a kullun talaka na raina – Buhari.

            Buhari ya yi ta'aziyyar rasuwar jigo a APC, Hajiya Fati Muhammad.

rfi muryar duniya
            Majalisar Dattijan Najeriya na tuhumar kotun koli kan sauke Onnoghen.

            Babu kafar tafka magudi a zaben 2019- Atiku.

           Najeriya ta gargadi kasashen ketare kan yi mata katsalandan.

cri online
          Gwamnatin Nijeriya ta kare kanta game da dakatar da alkalin alkalan kasar.

          Likitoci a Nijeriya za su dakile barkewar cutar zazzabin Lassa.

          Kungiyar kasashen musulmi ta kira taron tattauna matakan tinkarar matsalar jin kai.