Labaran ranar 29-4-2019
Litinin, 29 Afirilu, 2019
Labaran ranar 29-4-2019

 


                 JAMB Ta Shawarci Dalibai Da Su Yi Hankali Da ‘Yan Damfara.
                 Gwamnatin Sakkwato Ta Gargadi ‘Yan Siyasa Kan Kalaman Tunzura Jama’a.
                 Neja 2019: Dalilan Da Su Ka Sa Bello Ya Ci Zabe Da Kalubalen Da Ke Gabansa.
                CBN Zai Hukunta Bankunan Da Suke Zuba Yagaggun Takardun Kudi A Cikin ATM Dinsu.
                Gwamnatin Tarayya Za Ta Zuba Naira Biliyan 10 A Bankin BoA.
                Van Dijk Din Liverpool Ya Zama Zakaran Shekara Na Gasar Firimiya.
                Van Dijk Din Liverpool Ya Zama Zakaran Shekara Na Gasar Firimiya.
                Zan Taimaki Al’ummar Karamar Hukumar Funtuwa, In Ji Sabon Sarkin Yarabawa.
                Tashin Hankali A Kaduna: Sanata La’ah Ya Bukaci A Hanzarta Nemo Mafita.
                Zaman Lafiya Ya Dawo A Garin Gombe.
                Harin Bom Ya Sa An Haramta Sa Nikabi A Sri Lanka.
                Guguwar Kenneth Na Ci Gaba Da Banna A Mozambikue.
                Masu Zanga-zangar Yaluwar Riga Sun Yi Watsi Da Sabon Tsarin Macron.