Labaran Ranar 3-3-2022
Alhamis, 3 Maris, 2022
Labaran Ranar 3-3-2022
Labaran Ranar 3-3-2022

AMINIYA:

 • NAJERIYA A YAU: Wahalar Fetur A Najeriya: Da Sauran Rina A Kaba.
 • Gwamnati Ta Sa A Tura Abba Kyari Amurka Ya Fuskanci Hukunci.
 • Jamus Ta Kara Wa Ukraine Makamai Masu Linzami 2,700.
 • Yadda ’Yan Sanda Suka Hallaka Kasurgumin Dan Fashi A Edo.

DW:

 • Farashin fetur na hauhawa a Afirka.
 • 'Yan gudun hijirar Ukraine sun kai miliyan daya.
 • MDD: Rasha ta janye daga Ukraine.

VOA:

 • Kalubalen Da 'Yan Najeriya Suka Fuskanta Kafin Su Tsere Daga Ukraine.
 • Amurka Ta Haramtawa Jiragen Rasha Ratsawa Ta Sararin Samaniyarta.
 • Jakadiyar Najeriya a Romania Ta Ce Kimanin 'Yan Najeriya 1,000 Suka Isa Bucharest Daga Ukraine.
 • Dangin Wadanda ‘Yan Boko Haram Suka Sace A Nijar Suna Kokawa Da Rashin Jin Duriyar 'Yan uwansu.
 • Ukraine: Najeriya Za Ta Fara Kwaso ‘Yan Kasarta , Ghana Ta Yi Jigilar Farko.
 • 'Yan Kasuwa Sun Rufe Shaguna a Birnin Yamai, Nijer.

PREMIUM TIMES HAUSA:

 • Sule Hunkuyi ya sake ficewa daga PDP a karo na uku.
 • RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya.
 • Majalisar Tarayya ta amince ta bai wa ƙananan hukumomi da ɓangaren shari’a Najeriya ‘yancin cin gashin kan su.

LEADERSHIP HAUSA:

 • Rikicin Ukraine: Buhari Ya Ware Dala 8.5 Domin Kwaso ‘Yan Nijeriya.
 • An Kori Ma’aikatan Kano 4 Kan Siyar Da Filayen BogiA.
 • 2023: Kwankwaso Zai Zawarcin Shugaban Kasa A Jam’iyyar NNPP.
 • Sin Ta Gabatar Da Shirin Shekaru 5 Game Da Kula Da Tsofaffi.
 • Gasar Paralympic Ta 2021 Za Ta Bunkasa Wasannin Nakasassu Na Duniya.
 • An Hada Wutar Gasar Wasannin Olympics Ajin Nakasassu Ta Lokacin Sanyi A Beijing.
 • Jirgin ‘Qatar Airways’ Ya Fara Jigila Daga Kano.

RFI:

 • Ba ma yaki da kasar Rasha – Macron.
 • Matsayar ASUU bayan ta gana da gwamnatin Najeriya.
 • Farashin gangar mai ya kai dala 110 saboda yakin Rasha da Ukraine.

LEGIT:

 • Hadimin Buhari: Zaben 2023 zai fi kowane zabe zama sahihi saboda kokarin Buhari.
 • Zamfara: Yan bindiga sun kaure da fada tsakanin su kan dabbobi, sun yi wa juna barna.