Labaran ranar 3-4-2019
Laraba, 3 Afirilu, 2019
Labaran ranar 3-4-2019


                  Shugaba Buhari ya halarci taron rantsar da shugaban kasar Senegal.
                  Ku lura da irin ababen da za ku rika shiga da su kasar Saudiya - Gwamnatin tarayya ta gargadi 'yan Najeriya.
                 Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya dawo daga Senegal.
                 Kasar Japan ta tallafa ma Najeriya da N540,000,000 don gina Arewa maso gabas.
                 Ban taba ba Mai dakin Shugaban kasa ko NSA wasu kwangila ba – Dokubo.
                 Kasar Jamus ta taya shugaba Buhari murnar lashe zabe a karo na biyu.


                Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Bada Umurnin Sintiri Kan Hanyar Abuja.
                Ahmed Musa ya sake zama gwarzon dan wasa na 2019.


               Sakaci da shan maganin cututtukan dake kama al’aura na haddasa Kanjamau.
               ZAMFARA: Ana samun karuwar yara dake fama da matsalolin shakar iska mai guba – MSF.
               Jabun Maganin Kwalara ya karade kasuwanni mu, Kira ga Iyaye da a maida hankali – NAFDAC.
              GARGADI: A tabbata an yi wa yaro gwajin Zazzabi kafin a rika dirka masa magani – Likita.

             Sojan Sama Sun Tarwatsa Sansanin Boko Haram A Borno.
             An Bukaci Samar Da Cibiyoyin Kashe Gobara A Fadin Kasar Nan.
             Za A Karrama Gwamnan Jihar Kogi Bisa Kokarinsa A Kan Aikin Hajji.