Labaran ranar 3-6-2019
Litinin, 3 Yuni, 2019
Labaran ranar 3-6-2019


             Matar Sabon Gwamnan Zamfara Ta Ci Alwashin Bunkasa Rayuwar Mata Da Yara.
             Buhari Ya Bar Jeddah Zuwa Abuja Bayan Kammala Taron OIC A Makkah.
             Bankin AfDB Ya Inganta Rayuwar Mutane Miliyan 181 Ta Hanyar Wutar Lantarki.
             Nijeriya Za Ta Iya Yin Asarar Dala Biliayan Tara Saboda Kasa Aiwatar Da Kwangila.
             Serena Williams Ta Yi Abin Kunya A Gasar French Open.
             An Yaba Wa Ayyukan Da Ganduje Ya Yi A Kano.
             Sauki Ya Samu ‘Yan Nijeriya Milyan 1.7 Masu Fama Da Cutar Sikari.
             Fasto Kumayi Ga Kiristoci: Kada Ku Kai Wa Buhari Farmaki.


            An kama mutane 3 kan harin da aka kai gidan Okorocha.
            Karamar Sallar: A nemi wata yau - Sarkin Musulmi ya yi umurni.
            Buhari ya goyi bayan kudirin OIC a kan tabbatar da samun 'yancin Falasdinawa.
            Buhari ya gana da Abdulsalamu a Saudiyya, zai dawo gida Najeriya a yau.