Labaran Ranar 30-1-2019
Laraba, 30 Janairu, 2019
Labaran Ranar 30-1-2019

Cri online

            Hadin-gwiwar Sin da Najeriya ta fannin tattalin arziki da kasuwanci na bunkasuwa yadda ya kamata.

           Sama da 'yan kasar Saliyo 1400 ne suka samu horo a Sin a 2018.

           Filin jirgin saman da Sin ta gina a Habasha ya cika burin kamfanin jirgin saman kasar.

           Majalisar dokokin Birtaniya ta bukaci a gyara yarjejeniyar ficewar kasar daga EU.

           MDD tana neman dala miliyan 848 domin tallafawa 'yan gudun hijira a Najeriya.