Labaran ranar 30-3-2019
Asabar, 30 Maris, 2019
Labaran ranar 30-3-2019

Leadership A Yau

 • ‘Yan Kasuwa Sun Koka Kan Yad Da Kwastam Ke Takura Musu.
 • Abin Da Kake Bukatar Sani Don Zama Mai Samar Da Iri.
 • Pogba Ya Gaya Wa Real Madrid Albashin Da Yake So.
 • Sadio Mane Ya Yanke Shawarar Koma Wa Real Madrid.
 • Arsenal Tana Maganar Siyan Umtiti.
 • Tsakanin Adalci Da Son Rai: Nazarin Halin Da INEC Da Jam’iyyar APC Ke Ciki A Zamfara.
 • Za Mu Horas Da Manyan Jami’ai A Sauran Fannin Aikin Soja, Inji Kakakin Rundunar.
 • Gwamnati Za Ta Waiwayi Batun Karin Alawus Din NYSC.
 • FUGA Ta Shirya Taron Kara Wa Juna Sani Don Karfafa Matasa Fahimtar Musulunci.
 • Hotunan Taron Aza Tubali Da Kaddamar Da Jami’ar Soji Dake Biu, Jihar Borno.
 • An Yi Mauludin Gausul Zaman Ibrahim Inyas A Zariya.
 • Hadin Kai Da Fahimtar Juna Tsakanin Sojoji Da ‘Yan jarida.
 • An Kama Fastoci 2 Bisa Zargin Kashe Mijin Yayarsu A Ogun.
 • Lauyan Marafa Ya Nemi INEC Ta Janye Takardar Da Ta Ba Dantakarar APC.
 • Har Yanzu Jihohi Ba Su Bayyana Kudin Aikin Hajjin Bana Ba —NAHCON.
 • Dalilin Da Ya Sa Ba Na Sallar Juma’a A Masallacin Kasa – Buhari.
 • Ya Dace A Kara Habaka Moriyar Bangarorin Sin Da Amurka.
 • Amfanin Lemon Tsami A Jikin Dan’adam.

Naij (Legit Hausa)

 • Tinubu ya bayyana kura-kuran da jam'iyyar APC ta aikata a shekarar 2015.
 • Tinubu ya fadawa mambobin APC masu adawa da zabin Lawan abinda yafi dacewa suyi.
 • INEC yakar mu tayi a zaben 2019 – Oshiomhole.
 • Rashin fitar da shugaban majalisar dattijai zai bar baya da kura - PLAN.
 • Ganduje ya rabawa 'yan bautar kasa naira dubu dari – dari.
 • Ya kamata gwamnatin tarayya ta wanke ni a idon duniya – Onnoghen.
 • Da zafinsa: Jigawa ta tsaida ranar 29 ga watan Yuni domin gudanar da zaben kansiloli.
 • Manyan limamai da malaman addini sun ziyari shugaba Buhari (Hotuna).

Premium Times Hausa

 • Abin da ya sa na ke Sallar Juma’a a Masallacin Fadar Shugaban Kasa –Buhari.