Labaran Ranar 30/3/2022
Laraba, 30 Maris, 2022
Labaran Ranar 30/3/2022
Labaran Ranar 30/3/2022

AMINIYA:

 • Majalisa Ta Bukaci Sojoji Su Kawo Karshen ’Yan Bindiga.
 • Hajara Umar Sanda: Farko A Fafutukar Fadada Ilimin Sadarwa.
 • Makasudin Ficewata Daga PDP Zuwa NNPP — Kwankwaso.
 • ‘Sama Da Mutum Miliyan 4 Sun Tsere Daga Ukraine Saboda Yaki’.

DW:

 • Ukraine: Rasha ta yi asarar sojoji 17,000.
 • Ramadan: Saudiyya ta tsagaita wuta a rikicin Yemen.

VOA:

 • Yadda 'Yan Bindiga Suka Kai Hari Kan Layin Dogo A Hanyar Kaduna: Ganau.
 • Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Allah wadai Da Harin Da Aka Kai Kan Jirgin Kasa A Najeriya.
 • Yadda Wasu Mata Ke Fafutukar Neman A Dama Da Su A Fagen Siyasar Najeriya.
 • Jami’an Tsaron Najeriya Sun Yi Ikirarin Samun Nasarar Hallaka Wasu 'Yan Bindiga A Katsina.
 • Ghana Ta Samu Shiga Gasar Cin Kofin Duniya Bayan Ta Lalasa Najeriya.

LEADERSHIP HAUSA:

 • ‘Yan Bindiga Sun Kashe Jami’an Tsaro 9 A Neja.
 • Kunnen Uwar Shegu: PDP Ta Rushe Shugabannin Jam’iyyar Na Kano.
 • Harin Jirgin Kasa: Har Yanzu Ba A Ji Duriyar Shugaban Bankin Manoma Ba.
 • An Kaddamar Da Gasar Fidda Gwani A Fannin Fasahohin Sana’a Tsakanin Kasashen BRICS.
 • Harin Jirgin Kasa: Na Kadu Matuka Kan Harin Na Biyu – Buhari.
 • Hukumar Kwastam ta Nijeriya mai kula da yankin Murtala Muhammed (MMAC), Legas,.
 • Gwamnonin APC Sun Yi Wa Abdullahi Adamu Mubaya’a.

PREMIUM TIMES HAUSA:

 • Hukumar Jiragen Kasa ta Kasa ta dakatar da jigilar fasinjoji daga Abuja-Kaduna har sai yadda hali ya yi.

RFI:

 • HARIN KADUNA - Buhari ya bada umurnin harbe duk mai dauke da AK47.
 • Akwai fatan tattaunawar da Turkiya ke jagoranta ya sulhunta Rasha da Ukraine.
 • Congo ta zama mamba a Kungiyar Gabashin Afrika.
 • Blinken na ziyara a kasashen Larabawa.

LEGIT:

 • Wata sabuwa: Ƴan sanda sun daƙile harin da miyagu suka kai matatar man fetur ta Ɗangote.
 • Hanyoyi 5 na musamman da Musulmi zai bi ya shirya zuwa watan Ramadan Mai Albarka.
 • Jami'an hukumar EFCC Sun Cafke wani Kasurgumi ɗan Najeriya da Amurka ke nema ruwa a Jallo.