Labaran ranar 30/4/2019
Talata, 30 Afirilu, 2019
Labaran ranar 30/4/2019

Leadership A Yau

 • Majalisar Wakilai Za Ta Bincike Mutuwar ‘Yan “Boys Brigade” A Gombe.
 • An Saki Zainab Aliyu Da Kasar Saudiyya Ta Kama.
 • Gabadaya Sojojin Amurka Da Ke Gabas Ta Tsakiya ‘Yan Ta’adda Ne –Iran.
 • An Yi Zanga-zangar Kira Ga Saudiyya Da Ta Saki ‘Yar Nijeriya Da Ta Kama.
 • Fitaccen Daraktan Fim A Amurka John Singleton Ya Mutu.
 • An Gurfanar Da Wata Mata A Kotu Bisa Zargin Satar Naira 297,000.
 • Hukumar NSIA Ta Samu Ribar Naira Biliyan 46.5 A 2018.
 • Matar Gwamna El-rufai Ta Nemi A Bayar Da Kaso 50 Na Mukamai Ga Mata.
 • Har Wayau Ni Cikakken Dan APC Ne- Gwamnan Kogi.
 • Tsaro: Nijeriya Da Pakistan Za Su Bunkasa Alakarsu.
 • Rundunar Kwastam Ta Tin-Can Ta Tara Naira Biliyan 78.8 Daga Janairu Zuwa Maris.
 • Zargin Bin Dimbin Bashi : Hukumar FAAN Ta Yi Barazanar Kulle Filin Jirgin Sama Dake Garin Asaba Da Wasu 7.
 • Sojin Ruwa Sun Kama Masu Fasakwaurin Man Fetur A Jihar Ribas.
 • TCN Ta Farfado Da Ayyukanta Bayan Gobarar Data Kone Tashar 45MBA A Apo.
 • NNPC Za Ta Hada Kai Da Matatar Fetur Na Dangote Don Bunkasa Nijeriya.
 • Hukumar JAMB Ta Ce Za Ta Fitar Da Sakamakon Jarrabawa A Cikin Satin Nan.

 

Naij.com (Legit Hausa)

 • Jihohi 23 da za su biya ma'aikatansu albashin N30,000 a Najeriya.
 • Shugaba Buhari ya kaddamar da wasu manyan ayyuka a Jami'ar Tarayya da ke Dutse.
 • Ba za mu saurara ba har sai mun kawo karshen ta'addanci - Gwamnatin tarayya.
 • Goje ya dau alwashin kin janyewa daga neman shugabancin majalisa har sai Buhari ya lallashe shi.
 • Dogara ya bukaci a kama shugaban hukumar RMAFC.
 • Buhari yana yabawa jajircewa da kwazo bisa aiki – Omoboriowo.

Premium Times Hausa

 • KUDIN MAKAMAI: Kotu za ta fara zaman hukunta Sambo Dasuki da su Bafarawa.
 • Yadda muka kuskure wa mahara a titin Kaduna-Abuja ranar Litini – Shagalinku.
 • Hukumomin Saudiyya sun saki Zainab Aliyu.
 • FARMAKI: Boko Haram sun kashe sojoji biyar, sun jikkata wasu, da dama kuma sun bace.
 • ADAMAWA: Boko Haram sun kashe mutane 26, sun raunata wasu da dama a yankin Madagali.
 • Dan-Sumogal ya kashe jami’in Kwastam a Jigawa.
 • NAFDAC ta karyata sanarwan dake cewa wai jabun magunguna sun karade Najeriya.

 

Voa Hausa

 • Saudiya Ta Mika Zainab Ga Ofishin Jakadancin Najeriya.

 

BBC Hausa

 • An saki Zainab Aliyu a Saudiyya.
 • Hisbah ta kama mata masu zaman kansu a Kano kafin Ramadan.