Labaran ranar 31-3-2019
Lahadi, 31 Maris, 2019
Labaran ranar 31-3-2019

 


                  Mutane su na so su san nawa ‘Yan Majalisa su ke kashewa a duk shekara.
                  Naira Miliyan 54 sun fada hannun EFCC a filin jirgin Borno.
                  Za ayi dashen kan mutum karo na farko a duniya .
                 Ta faru ta kare: Nnamdi Kanu ya mayarwa da kotu martani, ya ce shi ba dan Najeriya ba ne.

                Majalisun Dokoki Sune Ginshikin Mulkin Dimokuradiyya – Inji Hamisu Chidari.
                An Bude Kasuwar Duniya Karo Na 40 A Kaduna.

                 Zazzabin Lassa: Wasu sun kamo a jihar Filato.

              Bayan Zaben 2019: INEC Ta Shirya Soke Rajistar Wasu Jam’iyyu.
              Fasto Buru Ya Kai Dauki Makarantun Allo Dake Kaduna.
             Ko Ka San ‘Yan Wasan Baya Da Suka Fi Tsada A Duniya?
             Abin Da Kake Bukatar Sani Don Zama Mai Samar Da Iri.
             Na Fara Rubuta Littafi Domin In Bayar Da Gudummowa Ga Al’umma –Zahra.
             Ghana Ta Fara Neman Sulhu Da Nijeriya Kan Korar ‘Yan Kasarta .
             UNDP, EU Sun Horas Da ‘Yan Gudun Hijira 600 A Borno.
             Ya Dace A Kara Habaka Moriyar Bangarorin Sin Da Amurka
             An Gano Hadarin Dake Tattare Da Zukar Tabar Shisha .
             Shugabannin Kasashen Afrika 9 Da Suka Fi Kowa Ilimi.
             Matakai 10 Na Samun Cikakkiyar Nasara A Harkar Kasuwanci.

            Ta Kuma Ba Zabbaben Gwamnan Bauchi Da ‘Yan Majalisun Jiha 31 Takardar Shaidar Lashe Zabe.
            Ahmed Lawan Ya Bayyana Salon Mulkin Da Zai Yi In Ya Zama Shugaban Majalisar Dattijai.