Labaran ranar 4-3-2019
Litinin, 4 Maris, 2019
Labaran ranar 4-3-2019

Leig.naij

Idan akwai ‘Yan takaran da su ka fi ‘Yan Jam’iyyar APC kyau, ku zabe su – Inji Buhari.

Buhari zai rage ratar da ke tsakanin Mai kudi da Talaka – Inji Matar sa.