Labaran ranar 4-5- 2019
Asabar, 4 Mayu, 2019
Labaran ranar 4-5- 2019


           Matsalar Tsaro: Gwamnati Na Tattaunawa Da Shugabannin Miyetti Allah.
           Sabon Sarkin Sarakunan Japan Ya Karbi Zai Fara Aiki.
           Ana Ci Gaba Da Ruwan Sama Kamar Da Bakin Kwarya A Mozambikue.
           Yaki Da Ta’addanci: Birtaniya Za Ta Taimaka Wa Nijeriya.
           Hukumar Tsere Ta Bukaci Semanya Da Ta Dinga Shan Magani.
           Conde Na Fuskantar Turjiya Kan Sauya Kudin Tsarin Mulki.
           EU Za Ta Dauki Mataki Kan Amurka.
           Guguwar Fani Ta Ci Gaba A Yankunan Indiya.
           Har Yanzu Akwai Aiki A Gabanmu, Cewar Messi.
           Karancin Wutar Lantarki Ke Kawo Mutuwar Masana’antu.