Lahadi, 5 Mayu, 2019

Leadership A Yau
- ‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Gidan Tsohon Gwamna Bafarawa.
- Sultan Ya Umurci Musulmi Duba Jaririn Watan Ramadan.
- Yaki Da Ta’addanci: Minista Ya Nemi Hadin Kan ‘Yan Jarida.
- El-Rufai Ya Kaddamar Da Barikin Sojin Sama A Birnin Gwari.
- Gwamna Darius Ya Karyata Batun Rashin Lafiyar Da Aka Yada A Soshal Midiya.
- ‘Yan Sanda Sun Canza Dabarun Yaki Da Masu Garkuwa Da Mutane.
- Aurar Da Zawarawa 1500: Gwamnatin Kano Za Ta Biya Sadakin Miliyan 30.
- Ganduje Ya Shirya Kashe Naira Miliyan 320 Don Ciyar Da Al’umma Da Azumin Bana.
- PDP Ta Nada Sabon Shugaba A Jihar Yobe.
- Dole Mu Kai Don Daukaka Makaratun Allo A Nijeriya —Fasto Buru.
- Malam Magaji Galadima Ya Zama Sabon Kachallan Kano.
- EFCC Ta Gano Sabbin Hanyoyin Da Barayi Ke Amfani Dasu Wajen Satar Motoci.
- Kungiyar Masu Facin Taya A Kano Sun Gamsu Da Ayyukan Gwamna Ganduje.
- Gwamnatin Neja Za Ta Hukunta Iyayen Yaran Da Suka Ki Karbar Rigakaf.
Legit Hausa (Naij.com)
- Shugabancin majalisu: Mambobi da shugabannin PDP sun zabi 'yan takarar da zasu goya wa baya.
- Ta faru ta kare: Hukumar soji ta bayyana wadanda ke da hannu a matsalar tsaron Najeriya.
- ‘Yan ta’addan Boko Haram sun kai wa Sojoji hari a cikin Garin Magumeri.
- Segun Oni: Dattawan APC a Ekiti ba su yarda da matakin Jam’iyya ba.
- Buhari ya daukewa na-hannun daman sa da Jagororin APC kafa wajen nada Ministoci.
- Wata Kotu a Abuja ta tsare wasu ‘yan kasuwa 2 saboda shiga haramtacciyar kungiya.
- Gwamnatin Jihar Plateau Ta Rufe Sama Da Makarantu 100 Da Aka Buda Ba Kan Ka’ida.
- Ingantaccen bude baki ga mai azumi.
- Yakin Neman Kujerar Kakakin Majalisa.
- Layin dogo: Ba fa zaku kawo mana tsaiko ba, gwamnatin tarayya ta fadawa hukumar kula da layin dogo.
- JAMB za ta fitar da sunayen fitattun 'yan siyasa da su kayi magudin jarabawa.
- Buhari zai karbi bakuncin shugaban kwamitin wakilan UN.
- Ban taba tunanin zanyi siyasa ba, inji sanata Lawan.