Labaran ranar 6- 09- 2020
Lahadi, 6 Satumba, 2020
Labaran ranar 6- 09- 2020

 • Tattaunawa akan harkar kasuwanci tsakanin Najeriya da kasar Ghana.
 • Fira ministan Misra yana bibiyar aikin samar da madatsar ruwa ta Giulios Niry a Tanzania wanda za a gudanar tare kawancen kasar Misra.a

 

Leadership A Yau

 • Kashifu Inuwa: Shekara Daya Mai Albarka A Jagorancin Hukumar NITDA.
 • Suleiman Garba Funtua Ya Zama Sabon Shugaban Kungiyar ‘Yan Kasuwar Funtuwa.
 • Majalisar Sakkwato Za Ta Fara Bibiyar Ayyukan Kananan Hukumomi.
 • Shugaban Karamar Hukumar Bichi Ya Biya Wa Dalbai 200 Kudin Jarrabawa.
 • Shugaban Kungiyar CAN A Adamawa Ya Warke Daga Korona.
 • Gwamnatin Bauchi Ta Rattaba Hannun Yarjejeniya Da Bankin NEXIM.
 • Kabilu Sun Cimma Yarjejeniyar Zaman Lafiya Kudancin Kaduna.
 • Nazari Kan Yadda Al’adun Wasu Al”umma Ke Taimakawa Wajen Yada Cututtuka.

 

Voa Hausa

 • Boko Haram Da 'Yan Tawayen Libya Sun Kashe Sojojin Chadi Shida.

 

hausa.legit.ng

 • Ambaliyar ruwa: Mutum 20 sun mutu, gidaje da gonaki 50,000 sun salwanta a Jigawa.
 • Sojoji sun cafke 'yan bindiga 418 da masu hako ma'adanai 315.