Labaran Ranar 6-2-2019
Laraba, 6 Faburairu, 2019
Labaran Ranar 6-2-2019

Pars today

            - Amurka : Trump Zai Gana Da Kim Jong-un A Karshen Wata Nan.

Cri online

            - Firaministan Sao Tome da Principe ya nuna godiya ga kasar Sin.

            - Shugaban Najeriya ya yi alkawarin kara kokarin yaki da cin hanci da rashawa.

         - Bangarorin masu adawa da juna a CAR sun sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya a Khartoum.