Labaran ranar 6-3-2019
Laraba, 6 Maris, 2019
Labaran ranar 6-3-2019

legit.Naij

hausa.legit.ng

An fara: Kotu ta karbi korafin Atiku na duba kayan aikin zabe.

Uwa-mabada-mama: Najeriya ta samu babban matsayi a majalisar dinkin duniya.

Zan zage damtsen aiki sosai a wannan karon - Buhari.

Da duminsa: Kotu ta haramtawa dan takarar gwamna na APC a Taraba shiga zabe.

Ka yarda da ikon Allah - Sarakunan gargajiya sun shawarci Atiku.

Kannywood: Malam Ibrahim Shekarau yayi fitowa ta musamman a fim din Hausa.

 

Leadership A Yau

Zabe: INEC Ta Shawarci Al’umma Da Su Fito Zaben Gwamnoni.

Kasar Uganda Ta Yi Watsi Da Zargin Da Rwanda Take Yi Mata.

Gwamna Bindow Ya Rantsar Da Babban Akawun Kananan Hukumomi.

Dubban Dalibai Sun Gudanar Da Zanga-Zangar Adawa Da Tazarcen Bouteflika A Kasar Aljeriya.

Farashi Danyen Mai Ya Daga Bayan Yarjajeniyar Da OPEC Ta Kulla.

Zaben 2019: Buhari Ya Yi Alkawarin Samar Da Cikakken Tsaro A Jihar Delta.

Ministan Wasanni Ya Kaddamar Da Dakin Wasa A Dawakin-Kudu.

Gwamna Shettima Na Alfahari Da Dattakun Farfesa Zulum, inji Isa Gusau.

Bankuna Sun Yi Asarar Kudin Ruwa Na Watanni 18 A Nijeriya.

Hukumar PenCom Za Ta Shirya Koyar Da Sana’oin Hannu Ga Yan Fansho.

ZARGIN TSOMA BAKI A BANGAREN SHARI’A: Majalisar Dattawan Amurka Ta Fara Bincikar Donald Trump.

Kasar Rasha Ta Janye Daga Yarjejeniyar Makamai Ta INF.

Kano 2019: PRP Da Takai Sun Zama Raba Gardamar Siyasar Kano Kenan?