Labaran ranar 6-4-2019
Asabar, 6 Afirilu, 2019
Labaran ranar 6-4-2019

 

‘Yan Sanda Sun Kama Ma’aikatan Firzin Bisa Zargin Bai Wa Birsunoni Damar Sake Aikata Laifuka A Ogun .
Umtiti Yana Son Ci Gaba Da Zama A Barcelona.
Lukaku Zai Iya Barin Manchester United.
Hukumar Shiga Da Fice Ta Duniya Ta Bunkasa Ofishin Ma’aikatan Shiga Da Fice Nijeriya.
Mauludin Ibrahim Inyas Ya Kayatar A Zariya.
An Bukaci ‘Yan Nijeriya Da Ke Kasashen Waje Su Zuba Jari A Tattalin Arzikin Kasa.
Alkalin Alkalan Nijeriya Da Aka Dakatar Ya Ajiye Aiki.
Ingantaccen iri Ne Sirrin Samun Amfani Mai yawa.
Kokarin Babban Bankin Nijeriya Na Bunkasa Noman Kwakwar Manja A Kasar Nan.
Amfanin ‘Ya’yan Itacen Dinya A Jikin Dan’adam.
Wata Kungiya Ta Bukaci Buhari Ya Zabi Dakta Safiya Don Nada Ta Minista Daga Bauchi.
NAFDAC Ta Yi Gargadi Kan Jabun Maganin Ciwon Sankarau.
Nau’o’i Da Salailan Fassara A Idon Masana Da Manazarta.
Wani Kamfani Ya Tallafa Wa Marayu Da Muhalli A Abuja.


Noma ya kamata matasa su runguma kafin su shiga siyasa – Ministan Gona.


Gwamnatin Najeriya ta karyata batun rufe ofisoshin jakadancinta.
Kasar Saudiyya ta kare kanta a kan kisan 'yar Najeriya.
Osinbajo ya gana da tsohon Firai Ministan Birtaniya, Tony Blair.
Buhari tubalin karamci ne a duniya - Onochie.