Laraba, 6 Afirilu, 2022

Labaran Ranar 6/4/2022
AMINIYA:
- Man City Ta Doke Atletico Madrid; Liverpool Ta Lallasa Benfica.
- Harin Kaduna: Tinubu Ya Ba Da Tallafin Miliyan 50.
- Mahara Sun Sace Ba’Amurkiya A Burkina Faso.
- Majalisa Ta Amince A Gina Sabbin Jami’o’in Kiwon Lafiya Guda 6 A Najeriya.
RFI:
- Ba za mu iya katse cinikayyar makamashi tsakaninmu da Rasha ba- Jamus.
- Burkina Faso na shirin kawancen Soji da makwabta don yakar ta'addanci.
Leadership Hausa:
- Matsalar Tsaro: Shugaban Rundunar Tsaro Ya Bukaci Taimakon ‘Yan Jarida.
- Za A Hukunta Duk Wanda Aka Kama Ya Yi Shigar Mata –Majalisar Wakilai.
- Gwamnati Ta Bankado Ma’aikatan Bogi 1,000 A Daya Daga Ma’aikatunta.
- 2023: Duk Jam’iyyar Da Ta Karya Dokar Zabe Za Ta Zama ‘Yar Kallo –INEC.
- Batun Na Tsaya Takarar Gwamnan Kebbi, Karya Ce Tsagwaronta —Malami.
- Shanghai: An Yiwa Sama Da Mutane Miliyan 24 Gwajin Cutar COVID-19 A Rana Guda.
PREMIUM TIMES HAUSA:
- ƳAN BINDIGA SUN KAƊE: Tilas mu murƙushe duk wata barazanar matsalar tsaro a Najeriya -Babban Hafsan Sojoji.
- KORONA: Bayan cire dokar saka takunkumin fuska, mutum 48 sun kamu a Najeriya.
DW:
- Wasu kasashen yamamcin Afirka sun fada matsalar yunwa.
- Volodmyr Zelensky na neman karin takunkumai a kan Rasha.
- Kotun hukunta laifukan yaki ta fara sharia kan yankin Darfur.
VOA
- Shugaban Nijar Mohamed Bazoum Ya Lashi Takobin Kawo Karshen Matsalar Bara A Kasar.
- Zaben 2023: Mata Sun Shirya Yin Takarar Shugaban Kasa a Najeriya.
- Faduwar Darajar CEDI A Ghana Ya Haifar Da Tsadar Ruwan Sha.
- Mun Yi Tir Da Tabarbarewar Tsaro; Amma Ba Mu Ce Buhari Ya Sauka Ba – JNI.
- 'Yan Ta'adda Sun Sace Mutane 11 A Jere Sa'o'i 24 Da Ziyarar Sufeto Janar Na 'Yan Sandan Najeriya.
Legit:
- Gwamnatin Zamfara ta yi gargadi game da watsa lambobin wayar Matawalle a soshiyal midiya.
- PDP da APC sun yi babban rashi: Tsohon Sanata, tsaffin yan majalisa, mambobi 10,000 sun koma NNPP.
- Jerin sharuddan da INEC ta gindaya wa jam'iyyun siyasa, ta shirya fatali da yan takara a zaɓen 2023.