Lahadi, 7 Afirilu, 2019

Leadership A Yau
- Gwamnatocin Jihohi Abokan Tafiya Ne Wajen Bunkasa Kasuwanci – Buhari.
- Manufarmu Dawo Da Tarbiyar Al’umma Kamar Yadda Take A Baya – Dakta Ibrahim Husaini.
- Muhammad Salah Ya Kafa Tarihi A Liverpool.
- Uwar Marayu Ta Raba Kayan Tallafi Ga ‘Yan Gudun Hijira A Kaduna.
- Garkuwa Da Mutane: ‘Yan Sanda Sun Kaddamar Da Gaggarumin Samane A Hanyar Kaduna Zuwa Abuja.
- Yaki Da Ta’addanci: Babu Bangaren Nijeriya Da Ke Hannun Boko Haram –Buhari.
- Jarumar Kannywood Ta Ja Hankalin ‘Yan Fim Kan Kalamab Batanci A Intanet.
- Sojin Sama Sun Tarwatsa Dandazon Masu Garkuwa A Zamfara.
Naij.com (Legit Hausa)
- An danne mana hakki a zaben gwamnan jihar Sakkwato – APC.
- Za mu dauki shekaru fiye da 10 gabanin gyara barnar da Boko Haram ta haifar a Najeriya – Buhari.
- Gwamnati ta haramta hake-haken ma’adai a Jihar Zamfara.
- Osinbajo ya shilla zai halarci taro a kasar Rwanda.
- Assha: Mutane 3 sun mutu, 45 sun jikkata a wani harin kunar bakin wake a Borno.
- Taron walimar da Kannywood ta shirya domin murnar nasarar Buhari (Hotuna).
- Da duminsa: A yau shugaba Buhari zai isa Dubai domin halartar muhimmin taro.
- PDP tayi amfani da Jami’an tsaro wajen murde zaben 2019 – Gwamna Ganduje.
Voa Hausa
- Da Batun Tsaron Najeriya Na Ke Kwana Na Tashi – Buhari.
- Dakarun Janar Haftar Sun Shiga Filin Tashin Jiragen Birnin Tripoli.
- MDD Ta Koka Da Kisan Fararen Hula a Yankin Tafkin Chadi.
BBC Hausa
- Zamfara: Manyan malamai sun ja-kunnen Buhari.