Labaran ranar 7-5-2019
Talata, Mayu 07, 2019
Labaran ranar 7-5-2019

Leadership A Yau

 • Azumi: Gwamna Mai Jiran Gado Ya Umarci Mai Barin Gado Ya Biya Albashi A Bauchi.
 • Gwamnatin Ganduje Ta Takalo Wa Kanta Rikicin Kirkiro Sabbin Masarautu A Kano.
 • Har Yanzu Ban Kammala Hada Sunayen Ministocina Ba – Buhari.
 • An Shawarci ’Yan Kasuwa Kan Tsauwala Wa Al’umma Lokacin Azumi.
 • Sabon Albashi Ba Zai Haifar Da Hauhawar Farashi Ba – Masanin Tattalin Arziki.
 • Kamfanin NNPC Ya Tura Biliyan 153.01 Asusun Gwamnatin Tarayya A Janairu.

 

Legit Hausa (Naij.com)

 • Dole a takawa ‘Yan bindiga burki kafin su shigo Abuja – Shehu Sani.
 • Da duminsa: 'Yan majalisar dattawa suna can suna ganawa da IGP Adamu.
 • Shugabancin majalisar dattawa: Na shiga tseren ne domin nayi nasara – Ndume.

 

Voa Hausa

 • Jami'iyyun Siayasa A Afrika Ta Kudu Sun Kimtsa Shiga Zabe Gobe Laraba.
 • Majalisar Dokokin Jihar Kano Na Shirin Yin Sababbin Masarautu A Jihar.

 

Premium Times Hausa

 • MASARAUTAR KANO: Majalisar Kano za ta kirkiro sabbin manyan masaratu.
 • ZABEN 2019: Jam’iyyu 75 sun yaba wa Shugaban INEC.
 • Duk da matsalar tsaro, Barno ta fi Kebbi, Ebonyi da Ekiti tara kudin shiga.