Labaran ranar 9-3-2019
Asabar, 9 Maris, 2019
Labaran ranar 9-3-2019

 
KAI TSAYE: Zaben Gwamnoni da Majalisar Dokoki.
Mata 28 suke takarar majalisar dokokin Jihar Filato.
Nasarar Buhari: Wani matashi zai yi tattaki daga Legas zuwa Abuja.
Zaben Gwamnoni: Jihohin da za a yi gumurzu gobe.


KAI TSAYE: Yadda zaben gwamnoni ke gudana a jihohin Borno, Adamawa da Yobe.
Gwamna El-Rufai yayi sammako ya hau layin zabe a Kaduna.


Zaben Gwamnoni: INEC ta fara rarraba kayan zabe a Yobe.TARON AHAIC2019: Kasashen Afrika na taron tattauna yadda za a inganta fannin kiwon lafiya a Kigali, Rwanda.