Labaran ranar 9-4-2019
Talata, 9 Afirilu, 2019
Labaran ranar 9-4-2019

Leadership A Yau

 • Babban Burina Shi Ne Ganin Sojoji Cikin Walwala, In Ji Buratai.
 • NDLEA Ta Lalata Tabar Wiwi Kilogram 18,083,787 A Kogi.
 • Habakar ’Yan Daba Na Yin Barazana Ga Masu Son Zuba Jari A Kano – Tofa.
 • Ministar Kudi Da Gwamnan CBN Sun Halarci Taron Tattalin Arzikin Kasa Na Duniya Amurka.
 • Haraji: Kotu Ta Bayar Da Umarnin Sayar Da Filayen Wasu Kamfanoni.
 • Osinbajo Da Ndume Sun Sa Labule Kan Shugabancin Majalisar Dattawa.
 • Mutum 15 Ke Neman Sarautar ‘Etsu Patigi’ A Jihar Kwara.
 • Dogara Ya Shawarci Jam’iyyun Siyasa Su Guji Neman Kakaba Wa ‘Yan Majalisa Shugabanni.
 • An Kafa Cibiyar Nazarin Sin Da Afrika A Beijing.
 • Rikicin Zamfara: Gwamnati Na Samun Bayanan Sirri.
 • Shin Ka San Cutar Sankarau?

Naij.com (Legit Hausa)

 • Aiki ga mai kareka: Babban sufetan Yansanda ya garzaya jahar Zamfara don ganin wainar da ake toyawa.
 • Bamu ga ta zama ba har sai an kama masu wannan laifi -Tambuwal ya yi tsokaci kan dalibin da aka guntulewa hannu.
 • Shugaba Buhari ya yi magana kan kashe-kashen jihar Kaduna.
 • Gwamnan Anambra ya kawo karshen rikicin makiyaya da manoma a jihar.
 • Marasa kishi ne masu bukatar a tuge Buratai –Odeyemi.
 • Jiragen ruwa 6 makare da man fetur da sauran kayayyakin amfani sun iso tashar jirgin ruwan Lagas.
 • Sai an tsige Magu kafin 29 ga watan Mayu - Wasu gwamnoni na Sanataco na shirya tuggu.
 • Rundunar 'yan sanda ta kori manyan jami'an ta 9 saboda saba dokar aiki.
 • Kotun daukaka kara ta soke zaben zababben sanatan APC Sani Musa.

Premium Times Hausa

 • RANAR KIWON LAFIYA: Najeriya za ta bunkasa shirin Inshorar kiwon lafiya ta kasa – Minista.
 • Jaridun Najeriya na bukatar yi wa kan su tarnaki da dabaibayi –Osinbajo.
 • Da sa hannun sarakunan gargajiya a rikice-rikicen Arewa – Ministan Tsaro.

BBC Hausa

 • Abubuwa hudu da za su faru cikin makon nan a duniya.
 • Rikicin Zamfara: Gwamnati na samun bayanan sirri.
 • Ko hana hakar gwal zai magance kashe-kashen Zamfara?

Voa Hausa

 • Ra’ayoyi Mabanbanta Kan Haramta Hakar Ma’adinai a Zamfara.
 • Hukumomin Libya Sun Rufe Filin Tashin Jirage Da Ke Tripoli.