Labaran ranar 9-5-2019
Alhamis, 9 Mayu, 2019
Labaran ranar 9-5-2019

 

Legit Hausa (Naij.com)

Buhari ya shiga taro da manyan Gwamnati tun safe har cikin dare.

Shugabancin majalisa: Buhari ba zai hana ni takara ba – Ndume.

Buhari ya bukaci kotu ta yi watsi da sauraron karar Atiku.

Kafa Hukumar Bunkasa Arewa maso gabas: mayar da bukin ruwan kuri’un da aka yi man ne— Buhari.

‘Dan takarar Jam’iyyar APC ne ya lashe zaben Jihar Osun – Inji Kotu.

Siyasar kabilanci ne ke lalata Najeriya – Inji Jega da Nnamani.

Sabuwar majalisar Buhari: Yan damfara na gab da damfarar manyan jami’an gwamnati, DSS tayi gargadi.

Majalisar zartarwa ta tarayya ta ware N970.2m domin gina barikin hukumar kwastam.

Ra'ayoyin jama'a akan kacaccala masarautar kano zuwa yanka 5 da gwamnatin Ganduje tayi.

Yanzu Yanzu: An tsige kakakin majalisar Jigawa.

 

BBC Hausa

An kammala kada kuri'a a babban zaben Afirka ta Kudu.

Ramadan: Me ke faruwa da jikinku idan kuna azumi?.

Abin da 'yan Najeriya ke cewa kan sabbin masarautun Kano.

 

Premium Times Hausa

Gwamnatin Filato za ta ruguje kuma ta kone Babbar Kasuwar Jos ran 19 Ga Mayu.