Alhamis, 9 Janairu, 2020

Voa Hausa
- Najeriya: Masana Tsaro Sun Bayyana Illar Janye Sojojin Chadi.
- Malaman Makarantun Nijar Sun Ba Gwamnati Wa'adi Kan Albashinsu.
Premium Times Hausa
- Lai Mohammed ya nada damben dukan jaridun ‘online’.
- Gwamnatin Najeriya ta horas da manoma mata dabarun tattalin kudi.
- Abin da ya hana Jami’ar Ahmadu Bello daukar dalibar da ta ci maki 302 – JAMB.
- KASA NADA ‘HALIFA’: PDP ta ce wa Buhari ya gaza.
- ‘Yan sanda sun cafke Solomon dake da gidan marayu na boge a Jihar Kano.
- Kotu ta daure Runsewe, ta Umarci Sufeto Janar ya kamo shi.
Aminiya
- Majalisar Dokokin Katsina ta rage kasafin kudin 2020.
- An kashe mutum 2 da yin garkuwa da jami’an Kwastam 2 a Katsina.
Legit.ng
- Gwamnati: Mun rufe gidan Marayun Du Merci ne saboda bai da rajista.
- Malaman jami’a sun ki cewa uffan bayan sun goga gemu da gemu da Buhari a Villa.
- Hamid Ali ya tara ma gwamnatin Buhari naira tiriliyan 1.3 a hukumar kwastam.
- Da duminsa: Buhari ya watsawa Ministan lantarki kasa a ido, ya dawo da wanda ya dakatar.
- Yan bindiga sun kai hari makaranta a Kaduna, sun sace dalibai 4.
- APC ba zata shiga zaben mayen gurbi ba a jihar Neja – INEC.
Leadership A Yau
- Sabo Musa: Gwarzonmu Na Mako.
- Zan Bunkasa Walwalar Ma’aikata A Wa’adin Mulkina Na Biyu- Gwamna Bello Na Kogi.
- Sin Ta Tallafawa Yakin Da Duniya Take Yi Da Ta’addanci A Jihar Xinjiang.
- Shekaru 30 Da Kaddamar Da Ziyarar Farko Ta Ministocin Harkokin Wajen Sin A Kasashen Afirka A Kowace Shekara.
- Bom Ya Halaka 35 A Kasuwar Gamborun Borno.
- Buhari Ya Ba Ni Umarnin Yaye Mu Ku Fatara – Ministan Masana’antu.
- NAFDAC Na Nazarin Kara Daukar Ma’aikata – Babbar Darakta.
- Boko Haram Ta Yi Wa Kwamandan Lafiya Dole Kwanton Bauna A Borno.
- Cibiyar Kula Da Masu Yoyon Fitsari Ta Kano Ta Warkar Da 3,000.
- Gwamnatin Kano Ta Kulle Gidan Marayun Da Ya Shekara 25.
- Luwadi: Yadda Malamin Firamare Ya Sa Tsutsa Fita Daga Duburar Karamin Yaro.